Home >  Term: Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935
Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935

Kuma ana kiranta da "Dokar Wagner", daga sunan wanda ya dauki nauyinta wato Sanata Robert Wagner na New York Wannan doka na da mahimmancin gaske domin ta sauya tunanin gwamnati akan kungiyoyin kwadago. Dokar ta haifar da Sashin Dangantaka Tsakanin 'yan kwadago ta kasa mai gurin tabbatar da hakkin ma'aikata su kafa kungiya ta kashin kansu kuma su shiga yarjejeniyar aiki da masu bada aiki.

0 0

Penulis

  • BASHIR IBRAHIM
  • (Kano, Nigeria)

  •  (Bronze) 40 poin
  • 100% positive feedback
© 2024 CSOFT International, Ltd.